Yemi Osinbajo
A makon jiya ne wata kungiya ta Magoya bayan APC ta zargi Atiku Abubakar da yi wa Yemi Osinbajo sharri. Kungiyar ta ce ana neman batawa Farfesa Osinbajo suna.
Bayan hauhawan matsalar rashin tsaro da ya addabi kasar musamman yankin arewacin kasar, shugaban kasa Buhari, Osinbajo da shugabannnin tsaro sun shiga labule.
Yaki da cin hanci yana fuskantar tarnaki, kullum kara wahala yake yi; maganar gaskiya, yaki da cin hanci zai cigaba da kara wuya ta yadda mutane da yawa zasu ra
Dazu nan Madam Kiki Osinbajo ta yi magana game da mallakar wani katafaren gida a tsakiyar Abuja. Ta ce ba ta da gida a Abuja, gidan da na te ciki na haya ne.
A cikin wasikar da Osinbajo ya rubutawa IGP ranar Laraba ta hannun lauyansa, Taiwo Osipitan, ya bayyana rahoton a matsayin kage da sharri domin bata ma sa suna
Sai dai, rahoton jaridar bai bayar da cikakken bayani a kan yayin wacce tafiya ne shugaba Buhari ya bayar da umarnin ba, saboda shugaba Buhari ya ziyarci kasar
Wasu kafafen yada labarai sun wallafa cewa Magu, dakataccen mukaddashin shugaban hukumar EFCC, ya sanar da kwamitin bincike cewa ya bawa mataimakin shugaban kas
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kira wani muhimmin taro wanda mataimakinsa Farfesa Yemi Osinbajo da shugaban ma’aikatan sa, Ibrahim A. Gambari suka halarta.
Jawabin na hukumar NYSC na zuwa ne bayan wani kwamiti a karkashin jagorancin mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo, ya bayar da shawarar a dakatar da
Yemi Osinbajo
Samu kari