Amurka
Wasu al'ummar yankin Ipetumodu a jihar Osun sun shiga damuwa kan rashin sanin halin da sarkinsu, Oba Joseph Olugbenga Oloyede ke ciki tsawon lokaci.
Dan majalisar tarayya a Amurka, Scott Perry, ya zargi hukumar USAID da taimaka wa kungiyoyin ta'adda, ciki har da Boko Haram da ke addabar Arewa maso Gabas.
Wani karamin jirgin sama na haya da ya ɗauko mutum tara da matuƙi ɗaya ya ɓace bat a sararin samaniya a jihar Alaska a ƙasar Amurka, jami'ai sun fara bincike.
Dakatar da ayyukan USAID ya kawo cikas ga rarraba kayan tazarar haihuwa a Bauchi, amma gwamnatin jihar ta ware N50m don tallafawa UNFPA wajen samar da kayayyakin.
A tsawon shekaru, tallafin Amurka ga Najeriya ya fi karkata kan muhimman fannoni kamar lafiya, tsaro, da ci gaban tattalin arziki don magance kalubalen gaggawa
FEC ta ware N4.5b don sayen maganin HIV. Ministan Lafiya ya ce hakan zai tabbatar da cewa babu mai rasa magani yayin da kasar Amurka ta janye tallafi.
Tsohon dan takarar Shugaban kasa, Atiku Abubakar da zargi gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da nuna alamun karfa-karfa wajen gudanar da babban zabe mai zuwa.
Wnai jirgin sama dauke da mutane ya gamu da hatsari a kasar Amurka. Jirgin wanda yake dauke da mutum shida ya rufto a tsakiyar birni a ranar Juma'a.
'Yan Najeriya da suka zamo bakin haure a Amurka sun ce suna buya a gida domin kaucewa kamun da shugaba Donald Trump ya sa a yi wa bakin haure a kasar.
Amurka
Samu kari