Amurka
China ta kara haraji kan kayayyakin Amurka zuwa 125% yayin da rikicin kasuwanci ya kara kamari. China ta ce ta shirya yin karar Amurka gaban hukumar WTO.
Ministan kudi, Wale Edun ya ce gwamnatin tarayya za ta ƙarfafa samun kuɗi daga fannoni daban-daban domin rage illar harajin da Amurka ta kakaba wa Najeriya.
Kasar Amurka ta ce ta zuba ido kan yadda kotu ke gudanar da shari'ar zaben gwamnan Edo. Amurk ta ce ta zuba ido kan shari'ar bayan kotu ta ba APC nasara.
Shugaban kasar Amurka, Donlad Trump ya bayyana sanya sababbin harajin kaya a kan wasu ƙasashen duniya, a kokarinsa ya tattaro wa kasar karin kudin shiga.
Shugabannin GAVI, kungiyar da ke bayar da tallafin rigakafi ka kasashe sun ce idan Amurka ta dakatar da tallafinsu, mutane miliyan 1.2 za su mutu a shekaru 5.
Kasuwar matatar Dangote ta bude a Turai bayan Najeriya ta ki amincewa da cigaban yarjejeniyar sayar mata da danyen mai a farashin Naira kamar yadda aka cimma a baya.
Wata 'yar Najeriya, Funke Iyanda na fuskantar hukuncin daurin shekaru 10 a Amurka kan zargin zamba da karɓar $40,980 daga tallafin rashin aikin yi ba bisa ka’ida ba.
Gwamnatin Trump na iya korar ‘yan Najeriya da ke karatu a Amurka, yayin da JD Vance ya koka kan daliban waje da ke mamaye guraben karatu da ya kamata a ba Amurkawa.
Kungiyar 'yan majalisu ta duniya ta bayyana cewa za ta ji bangaren Godswill Akpabio a kan zargin da Natasha Akpoti ta shigar na dakatar da ita ba bisa ka'ida ba.
Amurka
Samu kari