Amurka
A ranar Litinin Donald Trump ya sanar da tsagaita wuta tsakanin Iran da Isra'ila. Kai harin Amurka na cikin manyan abubuwan da suka ja hankalin duniya a yakin.
Yayin ake ƙoƙarin yin sulhu a rikicin Iran da Isra'ila, tsohon Minista Femi Fani-Kayode ya jinjinawa Ayatullah Ali Khamenei bisa martanin da suka dauka kan hare-hare
Hukumar FDA ta amince da lenacapavir, matsayin rigakafin HIV. Amma UNAIDS ta bukaci a rage farashinsa da ya kai $28,218 don ya isa ga duniya baki ɗaya.
A labarin nan, za a ji cewa wani Shehin Malamin addinin Musulunci, Sheikh Aliyu Muhammad Sani ya ce Iran da Isra'ila na kokarin raunata kasashen Larabawa.
Farashin mai ya faɗi da kusan 5% bayan Isra'ila ta amince da tsagaita wuta da Iran. Kasuwannin duniya sun farfaɗo. Brent ya dawo $69, yayin da WTI ya koma $66.14.
Kasar Isra'ila ta ce za ta cigaba da kai hare hare zuwa Iran bayan cimma yarjejeniya a tsakaninsu. Isra'ila ta ce Iran ta karya yarjejeniya amma ta musa.
Tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da Iran ta rushe bayan harba makamai masu linzami. Netanyahu ya tabbatar da cewa Isra'ila ta kai hari, kuma ta cimma burin yaƙi.
A labarin nan, za a ji cewa Firayim Minista Benjamin Netanyahu ya ce kasarsa ta amince da tsagaita wuta da Iran bayan an shafe kwanaki 12 ana musayar wuta.
Iran ta sanar da amincewa da tsagaita wuta tsakainta da Iran bayan shafe kwanaki 12 ana musayar wuta. Iran ta yaba da kwazon da sojojinta suka yi.
Amurka
Samu kari