Amurka
Fargaba ta karu bayan Trump ya yi barazanar kai harin soji kan Najeriya; masana sun yi kashedi kan kafa sansanin Amurka a ƙasar kamar yadda aka yi a Nijar da Kenya.
Ministan sufurin jiragen sama, Festus Keyamo (SAN) ya aika zungureriyar wasika ga shugaban Amurka, Donald Trump kan zargin kisan kiristoci a Najeriya.
Kungiyar Yarbawa ta Afenifere ta yi Allah wadai kan barazanar da Donald Trump ya yi wa Najeriya. Ta bayyana cewa so yake yi ya cimma wasu manufofi a kasar nan.
Tsohon hafsan sojojin kasa kuma tsohon minista, Laftanal Janar Abdulrahman Dambazau (mai ritaya) ya bayyana cewa akwai makarkashiyar da Amurka ke shiryawa Najeriya.
A labarin nan, za a ji cewa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya shawarci yan kasar nan da su kwantar da hankulansu a duk da barazanar da Donald Trump ya yi.
A labarin nan, za a ji cewa Majalisar dattawa tana shirin ganawa da Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu a kan kalaman da Donald Trump ya yi na kawo hari Najeriya.
Malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi ya ce watarana Musulmi zai shugabanci Amurka. Ya yi magana ne bayan nasarar Zohran Mamdani a New York.
Limamin cocin INRI, Fasto Elijah Ayodele, ya gargadi Tinubu kada ya yi tafiya har Amurka ya roki Trump kan barazanar harin soja, yana cewa hakan zai rage kimarsa.
A wannan labarin, za a ji cewa tsohon darektan DSS, Mike Ejiofor ya gargadi gwamnatin Najeriya da ta dauki barazanar da Donald Trump ya dauka da muhimmanci.
Amurka
Samu kari