Wasar Kwallo
yayin da aka kammala zagayen farko na gasar kofin Nahiyar Afirka, kasashe 10 sun samu damar tsallakawa zuwa zagaye na 16, yayin da aka kori kasashe 5.
Rabiu Kwankwaso, jagoran jam'iyyar NNPP, ya taya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya (Super Eagles) murnar lallasa kasar Guinea-Bissau domin zuwa zagaye na gaba.
Saudiyya na kan yunkurin sauya tattalin arzikinta mai dogaro da man fetur - kuma manyan taurarin wasanni kamar Ronaldo, dan dambe Joshua duk suna cikin shirin.
Da safiyar yau Talata ce 16 ga watan Janairu kungiyar kwallon kafa ta Roma ta raba gari da kocinta, Jose Mourinho saboda wasu dalilai masu yawa da ya shafi kungiyar.
Hukumar kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta roki alfarmar sassauci kan tarar naira miiiyan 12 da kwamitin ladabtarwa na hukumar NFFL ya ci tararsu.
Tsohon dan wasan kasar Brazil, Mario Zagallo, ya bar duniya yana da shekara 92 a duniya. Zagallo ya taka rawar gani sosai a tarihin nasarar kwallon kafa a Brazil.
Cristiano Ronaldo ya zura kwallaye 50 a raga, tare da yi wa masoyansa albishir da cewar yana fatan zura wasu kawallayen kafin karewar shekarar 2023.
Mai fashin bakin harkokin wasanni, Abubakar Isa Dandago ya bayyana yadda ya sauya tunanin mutane kan harkokin wasanni tun bayan fara fashin bakin a harshen Hausa.
Wasu tsagerun yan bindiga sun jikkawa jami'ai da yan wasa yayin da suka kai hari kan tawagar ƴan wasan kungiyar kwallon ƙafa ta jihar Ondo, Sunshine Stars.
Wasar Kwallo
Samu kari