Shafin Tuwita
Shugaban kamfanin sada zumunta, Tuwita, Jack Dorsey, ya bayyana cewa lokaci ya yi da zai matsa ya baiwa wasu waje da dama su cigaba daga mukaminsa na shugaba.
Mai taimakawa shugaban Buhari na musamman, Tolu Ogunlesi, yace kiwane ɓangare ya samu nasara a matakin hana amfani da tuwita da gwamnatin Najeriya ta ɗauka.
Dandalin sada zumunta Twitter, ya yi margabun da kalaman shuagaban Najeriya, muhammadu Buhari, na son cire hanin da a kaiwa dandalin idan ya cike wasu sharudda.
Shugaban kasar Nigeria, Muhammadu Buhari, a ranar Juma'a, ya ce ya bada umurnin a dage dakatarwar da aka yi wa shafin Twitter a Nigeria tun watan Yunin 2021. Ra
Abuja - Bayan shafe kwanaki 100 cif da hana amfani da shafin Tuwita a Najeriya, rahoto ya nuna makudan kuɗaɗen da kasar ta rasa saboda matakin da ta ɗauka.
Gwamnatin shugaba Buhari ta bayyana wasu ka'idoji da dole kamfanin Twitter ya cika su kafin ya zama mai cikakken aiki a kasar. Ta lissafa ka'idojin masu sauki.
Bayan da gwamnatin Buhari ta sauko ta yafe wa kamfanin Twitter bisa kuskurensa, kamfanin ya fito ya yi bayani kan matakin da gwamnati ta dauka kan soke haramcin
Ministan yada labarai da al'adu, Lai Mohammed, ya bayyana cewa nan babu dadewa gwamnatin tarayya za ta dage dokar haramta Twitter da tayi a fadin Najeriya.
Gwamnatin Nigeria ta shaida wa babban kotun tarayya a Legas cewa bata hana yan Nigeria amfani da dandalin sada zumunta na Twitter ba, tana mai cewa har yanzu ak
Shafin Tuwita
Samu kari