Ibrahim Magu
Kwamitin bincike ya na neman bayani game da kadarori da dukiya da hukumar ta karbe don haka ne Ma’aikatan su ka shiga ofishin Ibrahim Magu jiya da safe a Abuja.
Ibrahim Magu ya yi martani a kan tuhume-tuhumen da ake masa na sake wawure da kudin kasar, ya ce ya zuba dukkanin kudaden a asusun TSA kuma basa kawo riba.
A cewar ministan, sashe na 36 (5) na kundin tsarin mulkin Najeriya na shekarar 1999 ya bawa kamfanin Omoh -Jay damar shiga ciniki ko dillancin man fetur a Najer
A Yanzu haka wasu daga cikin manyan daraktocin hukumar EFCC sun gurfana a gaban kwamitin da ke bincikar dakataccen mukaddashin shugaban hukumar, Ibarahim Magu.
Williams ya fadi ra’ayinsa game da matsalar da ake samu tsakanin gwamnatin Najeriya da Ibrahim Magu ya fadi yadda Obasanjo ya dasa matsalar da ake fama da ita.
Ibrahim Magu, tsohon shugaban hukumar EFCC ya sake bayyana gaban kwamitin shugaban kasa domin amsa tambayoyi kan tuhumarsa da akeyi da laifukan almundahana
Femi Falana (SAN) ya yi barazanar shigar da karar jaridar The Nation cikin sa'o'i 48, bayan da ta wallafa wani labari da ya alakanta shi tuhumar da akeyiwa Magu
Kwamitin shugaban kasa da ke binciken Ibrahim Magu, ya zargi dakataccen shugaban na EFCC da mayar da hukumar ofishin yan sanda saboda wani kudiri na son zuciya.
Yayinda ake ci gaba da zurfafa bincike a kan badakalar Magu, rahoto daga kwamitin bayani a kan kudaden da aka samo ya ce hukumar EFCC ta kasa bayani gamsasshe.
Ibrahim Magu
Samu kari