Ibrahim Magu
A cikin wani jawabi da kakakinsa, Umar Gwandu, ya fitar, Malami ya ce shugaba Buhari ya dakatar da Magu ne domin bawa kwamitin binciken da aka kama damar yin ai
An tabbatar da nadin sabon Shugaban riko a hukumar EFCC. Ministan shari’a kuma babban lauyan gwamnatin Najeriya ya bada tabbacin cewa an dakatar da Ibrahim Magu
Lauyoyi sun fara kokarin karbo belin Ibrahim Magu bayan kwanaki 5 a tsare. A jiya aka hana har Lauya ganin Magu yayin da ya ke amsa tambayoyi a fadar Aso Villa.
A cikin wasikar da Osinbajo ya rubutawa IGP ranar Laraba ta hannun lauyansa, Taiwo Osipitan, ya bayyana rahoton a matsayin kage da sharri domin bata ma sa suna
Singhan ya taba kama mataimakin gwamnan jihar Kano, Dakta Nasiru Gawuna, da kwamishinan kananan hukumomi, Murtala Garo, bayan sun kawo hargitsi da tayar da kura
Fadar shugaban kasa Muhammadu Buhari ta yi martani a kan rahotannin da ke yawo na cewa an maye gurbin Ibrahim Magu da wani a matsayin shugaban EFCC, ta karyata.
Sai dai, rahoton jaridar bai bayar da cikakken bayani a kan yayin wacce tafiya ne shugaba Buhari ya bayar da umarnin ba, saboda shugaba Buhari ya ziyarci kasar
Ana cigaba da bankado zargin da ke kan wuyan Mr. Ibrahim Magu a lokacin da ya ke tsare a Najeriya. Mun ji sirrin yadda Ibrahim Magu ya jagoranci hukumar EFCC.
Jigon jaridar Thisday, Olusegun Adeniyi ya yi martani a kan rigimar Ibrahim Magu, ya zargi dakataccen shugaban na EFCC da cin mutuncin Abdulsalami da Danjuma.
Ibrahim Magu
Samu kari