Ibrahim Magu
An kai wa hukumar EFCC karar zargin Jigon APC Bola Tinubu. Yanzu dai ana so EFCC ta binciki inda Tinubu ya samo kudi a lokacin zaben Shugaban kasa bayan an samu motocin kudi a gidansa.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito matasan sun yi kira ga fadar shugaban kasa, majalisar dokokin tarayya da duk sauran masu ruwa da tsaki dasu gaggauta tabbatar da Ibrahim Magu a matsayin shugaban EFCC mai cikakken iko.
Ya bayyana cewa hukumar EFCC ba ta amfani da jita-jita wajen gayyatar wadanda ake zargi da aikata laifin cin hanci, sai dai idan da akwai kwararan hujjojin da ke alakanta mutum da cin hanci. "Ko an shigar da korafin mutumin da ak
Gwamnati za ta yi bayani a fili kan kadarorin Abdulrasheed Maina da ta karbe. Kotu ta umarci EFCC, Malami, su bayyana abin da aka karbe daga hannun Maina ne kwanan nan.
Magu ya ratse sai ya ga bayan rashin gaskiya a Najeriya inda ya fadi yadda EFCC ta ke aiki da cewa sai sun samu hujja da shaidu kafin su damke wanda ake zargi. A karshe EFCC sun yi kira na musamman ga mutanen Najeriya.
Mun ji cewa shugaban Manoman shinkafa a Zamfara ya fada hannun EFCC bayan ya saci taki. EFCC ta kama bababbn Manomin shinkafa da laifin satar takin da maganin da a ka tara domin aikin bana.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Alkalin kotun, mai sharia Anwill Chikere ce ta yanke wannan hukunci a ranar Litinin, 13 ga watan Mayu, inda tayi fatali da bukatar da EFCC ta shigar gabanta na samun daman binciken Adams Oshiomole.
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa (EFCC) ta na sanar da daukacin al'ummar Najeriya wata sabuwar hanya da barayin motoci su ke bi wurin satar motar mutane. Hukumar ta shawarci mutane su lura sosai da ababen hawan su, an gano...
Ma’aikatan Banki sun shaidawa Kotu yadda aka ba Fayose kudin Dasuki inda su kace a Ranar 17 ga Watan Yuni ne karbi wasu kudi da aka sa a cikin asusun bankin Fayose bayan sun karbo Biliyan 1.2 a filin jirgin sama.
Ibrahim Magu
Samu kari