Taraba
Duk da fama da kalubalai na rashin tsaro, jihar Borno da ke Arewa maso Gabashin Najeriya ta yiwa wasu jihohi hudu da ke fadin kasar nan fintinkau ta fuskar samar da kudaden shiga a sanadiyar kwazon gwamnatin ta.
Mutanen garin Jalingo a jihar Taraba sun yi kira ga shugaban hukumar 'yan sanda na kasa ya aika da dakarun 'yan sanda na musamman zuwa garin Jalingo domin magance matsalar sace-sacen mutane a garin...
Majiyar Legit.ng ya ruwaito tun a makonni biyu da suka gabata ne rikicin kabilanci ya barke tsakanin kabilun jahohin biyu da suke kan iyaka da juna, kabilar Jukun da Kabilar Tibi, inda zuwa yanzu an kashe akalla mutane 35, tare da
Majiyar Legit.ng ta ruwaito rikicin na kwana kwanan nan ya barke ne a kauyukan dake iyaka da jahar Taraba da na Benuwe, inda kabilun biyu suke da rinjaye duka, kamar yadda shugaban karamar hukumar Wukari, Daniel Adi ya bayyana.
A zaben kujerar ‘yan majalisar dokoki a mazabun da ba a kamalla zabe na a Adamawa da Taraba ba, PDP ta doke APC a zaben cike-gibi na ‘Yan Majalisar dokokin Adamawa. A Taraba ma Jam’iyyar mai mulki ta kawo kujeru 2.
Dazu mu ka ji cewa an tattara sauraron karar zaben Taraba zuwa Abuja. Yanzu haka akwai kara 7 a kan zaben Taraba bayan dauke Kotu daga Jihar. Sai dai har yanzu babu wanda ke tuhumar zaben gwamna.
Fiye da ‘Yan takara 15 sun janye takara sun marawa PDP baya a Jihar Taraba a zaben da za ayi. Kamar yadda mu ka ji, wadanda ke neman kujerar Gwamna a Taraba sun yi wa Darius Ishaku mubaya’a.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito yan bindigan sun kashe wakilan jam’iyyar na APC ne da tsakar daren Lahadi yayin da suke kan hanyarsu ta komawa gida a karamar hukumar Karim Lamido, inda suka gudanar da aikin sa ido a zaben da aka yi.
Gwamnatin jahar Taraba ta kaddamar da dokar ta baci da za ta hana shige da fice a garin Wukari dake cikin karamar hukumar Wukari biyo bayan wani kazamin rikici daya barke a tsakanin magoya bayan jam’iyyar APC da na PDP a garin.
Taraba
Samu kari