Taraba
Ana zargin cewa akwai wata kitimurmura tsakanin wani attajirin mai garkuwa da mutane a jihar Taraba da wasu dakarun soji da suka kubutar da shi daga hannun jami'an 'yan sanda tare da kashe uku daga cikinsu. Mutumin da ake zargi za
Sojoji suka kai ma Yansanda a garin Ibbi na jahar Taraba wanda ya yi sanadiyyar mutuwar Yansanda 3, da tserewar wani barawon mutane, Wadume, sun cigaba da farautar Wadume wurjanjan.
Majiyar Legit.ng ta ruwaito Direban da ba’a bayyana sunansa ba ya kwashe daliban jahar Benuwe ne dake karatu a jami’ar gwamnatin tarayya ta Wukari, jahar Taraba, a daidai lokacin da rikicin kabilanci ya dabaibaye garin Wukarin.
Gwamnatin jahar Taraba ta sanar da kakaba dokar tabaci da ta hana shige da fice a garin Takum na jahar Taraba sakamakon rikicin kabilanci tsakanin kabilun Jikunawa da Tibabe,
Mutane hudu masu ta'adar garkuwa da mutane sun yi gamo da fushin hukumar tsaro yayin da jami'an 'yan sanda suka salwantar da rayukan su a karamar hukumar Bali ta jihar Taraba dake Arewa maso Gabashin Najeriya.
El-Sudi yayi wannan jawabin ne ranar Laraba a Jalingo a wata hira da yayi da manema labarai. Shugaban jam’iyyar ya bayyana mana cewa, gaba daya jagorancin jam’iyyar APC ta jihar Taraba na murna da zaben Sale kasancewarsa jigo a ci
Jiya Talata ne 9 ga watan Yuli, tsohuwar ministar harkokin mata, da cigaban al'umma, Hajiya Aisha Alhassan, ta ce tana jin ba ta da rabon hawa kujerar gwamnan jihar Taraba. Tsohuwar ministar da take magana akan shan kasar da ta..
Rikicin da ya kunno kai tsawon watanni uku da suka gabat ya ritsa da dubunnan manoma a yankunan Wukari, Donga, da kuma wasu sassa na yankunan karamar hukumae Takum kamar yadda manema labarai na jaridar Daily Trust suka bayyana.
Matan kauyen Kona da ke karamar hukumar Jalingo na jihar Taraba a ranar Talata, 18 ga watan Yuni sunyi zanga zanga akan hare-hare da kashe-kashen da yan bindiga suka yi kwanan nan a kauyensu.
Taraba
Samu kari