Kudu maso gabashin Najeriya
An shiga jimami a Najeriya bayan sanar da mutuwar Sanata Ifeanyi Ubah da ke wakiltar Anambra ta Kudu a Majalisar Dattawa a birnin Landan da ke Burtaniya.
Gwamnan Seyi Makinde ya aika da wasika ga majalisar jihar Oyo inda ya sanar da su kudurinsa na tafiya hutu tare da mika mulki ga mataimakinsa Bayo Lawal.
An shiga jimami bayan sanar da rasuwar shugaban kungiyar Ohanaeze Ndigbo na kasa baki daya, Cif Emmanuel Iwuanyanwu a yau Alhamsi 25 ga watan Yulin 2024.
Shugaban kungiyar gwamnonin APC ta Najeriya kuma gwamnan jihar Imo, Hop Uzodima ya haɗa Bola Tinubu da tsohon shugaban majalisar dattawa, Pius Anyim.
Fitacciyar jarumar Nollywood Egbuson-Akande, ta musanta rade-radin dake yawo na cewa tana mu'amala da shugaban majalisar dattawa, Sanata Godswill Akpabio.
Ƙungiyar Ohanaeze Ndigbo ta tabbatar da cewa ba za a taba samun zaman lafiya da cigaba a Najeriya matukar ana cigaba da waresu da musu rashin adalci.
Ministan ayyuka, David Umahi ya shawarci mazauna Kudu maso Gabas da kar su amsa kiran zanga-zanga da ake shirya wa a kasar nan saboda tsadar rayuwa.
Rahotanni daga jihar Abia da ke Kudu maso Gabashin Najeriya sun bayyana cewa kwamishinar noma da takwaranta na ma'aikatar kimiyya da fasaha sun aje aiki.
Kungiyar Ohanaeze Ndigbo, ta ce kabilar Igbo ba za ta shiga zanga-zangar da za a yi a fadin kasar nan ba da aka shirya yi daga 1 zuwa 10 ga Agustan 2024.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari