Kudu maso gabashin Najeriya
Fasahar zamani ta rusa sana’o’in gargajiya kamar sayar da kaset, DVD, gyaran rediyo, ɗaukar hoto, yayin da wayar zamani ta mamaye rayuwa da harkokin yau da kullum.
Hon. Idimogu ya roƙi Shugaba Tinubu ya yi wa Nnamdi Kanu afuwa, yana mai cewa hakan zai rage tashin hankali, farfaɗo da kasuwanci, da kawo zaman lafiya a Kudu.
NiMet ta yi gargadin ruwan sama da ambaliya a jihohin Arewa da Kudu, ta shawarci mazauna yankunan ambaliya su dauki matakin gaggawa don kare rayukansu.
Hukumar NiMet ta yi hasashen ruwan sama da ambaliya a Abuja da wasu jihohin Arewa da Kudu ranar Juma’a, ta gargadi jama’a da hukumomi su dauki matakan kariya.
Gobara a tashar wutar lantarki ta Egbin ta lalata na’urar TCN mai 150MVA a Legas, wanda ya haddasa karancin wuta a Ikorodu, Sagamu da Maryland da sauransu.
An gurfanar da wani matashi, Rasaq Gafar a Ibadan bisa barazanar kashe Gwamna Adeleke. Kotu ta bayar da belinsa amma bai cika sharudda ba inda aka tura shi kurkuku.
Hukumar NiMet ta yi hasashen karuwar ruwan sama da ambaliya a Arewa, yayin da ta ce za a samu fari a Kudu. Ta ce za a samu sanyi mai cutarwa da safiya da dare.
NiMet ta ce za a samu saukar ruwan sama daga Litinin zuwa Laraba a sassan Najeriya, tare da gargadin ambaliya musamman a jihohin Adamawa, Bayelsa da Oyo.
Fitaccen mawakin Najeriya, 9ice ya ce ya sha wahala sakamakon sihirin da aka yi masa da ya sa ya rika aman jini na watanni shida kafin Babalawo ya yi masa magani.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari