Jihar Sokoto
Gwamnan jahar Sakkwato, Aminu Waziri Tambuwal ya kaddamar da aikin tantancewa tare da yi ma bakin haure mazauna jahar Sakkwato rajista tare da hadin gwiwar hukumar kula da shige da fice ta Najeriya.
Kotun daukaka kara a jihar Sokoto ta yi watsi da karar da dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Salihu Maidaji ya daukaka akan zaben Sanata Ibrahim Gobir (APC, Sokoto ta gabas). Maidaji ya daukaka kara akan hukunci
Kotun daukaka kara dake zama a Sokoto a ranar Litinin, 4 ga watan Oktoba ta tabbatar da zaben sanata Aliyu Wamakko a matsayin sanata mai wakiltan Sokoto ta tsakiya.
abon abinda ya samu jam'iyyar a jihar Sokoto kuwa shine hukuncin kotun daukaka kara da ta umarci a yi sabon zaben mazabar tarayya ta arewacin SOkoto da Kudancin Sokoto, jaridar Daily Trust ta ruwaito...
Wammako, Sanata mai wakiltar jihar Sokoto ta Arewa, ya fadi hakan ne yayin da yake gabatar da jawabi ga magoya bayansa a gidansa da ke Sokoto, tare da bayyana hukuncin kotun da ya tabbatar da samun nasarar Tambuwal akwai kuskure
A daidai lokacin da aka fara lissafin zabe mai zuwa da kuma kokarin samun shiga da iko a jam’iyyar APC, Attahiru Bafarawa yace kishin-kishin din da ake yi na tasirin Tinubu a APC ya na raguwa.
Rahotanni sun kawo cewa yan bindiga da ake zatton masu garkuwa da mutane ne sun sace wata Halimatu Abdullahi Bunun. A cewar rahotannin, anyi garkuwa da Halima wacce ta kasance sabuwar amarya a hanyarta ta zuwa jihar Sokoto daga Ka
Kotun sauraron kararrakin zabe na majalisar dokokin jiha da ke zama a Sokoto, a ranar Laraba, 25 ga watan Satumba, ta jaddada zaben mambobin majalisar dokokin jihar Sokoto, da ke wakiltan mazabar Gada ta yamma, Hon. Kabiru Dauda d
Kotun da ke sauraron kararrakin zaben majalisar dokokin jihar Sokoto, a ranar Litinin, 23 ga watan Satumba tayi watsi da karar da aka shigar akan mambobin majalisa da ke wakiltan mazabun Sabon Birni Kudu II da Sokoto ta Kudu II a
Jihar Sokoto
Samu kari