Jihar Sokoto
Tuni jami'an tsaro suka tisa keyar wadanda ake zargi a kauyen na Remon zuwa sashen binciken manyan laifuffuka na shalkwatar ’yan sanda domin fadada bincike.
Gwamnatin jihar Sokoto da hukumomin tsaro na binciken wani mutum da ake zargi da aikata sabo. Gwamnatin ta yi Allah wadai da halaye marasa kyau na mutumin.
Wani bincike da aka gabatar daga majalisar ba da shawara kan harkokin muhallin kasuwanci ya nuna jihohin Gombe, Sokoto da Jigawa sun fi koina saukin kasuwanci.
Wasu fusatattun matasa a jihar Sakkwato sun gudanar da zanga-zanga a fadar sarkin Musulmi inda suka nemi a hukunta wani mutum da yayi kalaman batanci ga Annabi.
Wasu yan bindiga sun sace, Labaran Muhammed Dandume, shugaban hukumar kula da albarkatun ruwa ta Sokoto Rima River Basin Development Authority (SRRBDA) kamar ya
Hukumar EFCC ta gurfanar da wasu jami'an gwamnati bisa zargin cinye kudaden fanshon malaman makarantun firamare a jihar Sokoto. Sun ki amsa laifinsu duk da haka
Kungiyoyin ta'addanci na Jama’atu Ahlul Sunnah lid Da’awatu wal Jihad (Boko Haram) da Islamic State in West Africa Province (ISWAP) da Jama’atu Ansarul Muslimi
Mai kamfanin simintin BUA, ya ba da tallafin makudan kudade ga jihohi hudu a fadin Najeriya domin inganta ayyukan kiwon lafiya da rayuwa mai kyau a jihohin.
Hukumar yaki da rashawa tare da hana yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa (EFCC)ta gurfanar da ma'aikatan hukumar fansho ta makarantar firamare akan zarginsa.
Jihar Sokoto
Samu kari