Siyasar Najeriya
Taron kwamitin raba kujerun siyasa na jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ya gudana a jihar Enugu a ranar jiya, Alhamis, 23 ga watan Satumba.
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta fitar da sanarwa kan dalilin da yasa ta ɗauki matakin dage gangamin tarukanta na jihohi daga 2 ga watan Oktoba zuwa 16.
Pat Utomi ya karyata jita -jitar cewa shi, tare da wasu fitattun 'yan Najeriya, suna shirin sanar da Rescue Nigeria Project (RNP) na sabuwar jam'iyyar siyasa.
Sau biyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yana tsayawa takarar kujerar shugaban kasar Najeriya, kuma dukka bai kai labari ba sai kaye.
A wani shawari da ya yanke, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana bukatar a rage yawan jihohin Najeriya. Bayan kirkirar jam'iyyar da a cewarsa za ta ceto 'yan Najeri
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ibrahim Abdullahi, yace babu tantama dukkan alamu sun bayyana cewa APC ce zata samu nasara a zaɓen kananan hukumomi.
Jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party, PDP, ta dakatar da manyan 'ya'yanta guda biyu a jihar Borno sakamakon abin da ta kira raba kan 'yan jam'iyya da suk
Jam'iyyar APC ta sake dage babban taron jam'iyya da ta shirya a jihohi sakamakon wasu dalilai da ba mu iya tabbatarwa ba har zuwa lokacin hada wannan rahoto.
Farfesa Attahiru Jega ya hada kai da wasu manyan kasa, ciki har da tsoffin gwamnoni da ministoci wajen kirkirar wata sabuwar jam'iyyar da ake sa ran za ta cece
Siyasar Najeriya
Samu kari