Siyasar Najeriya
‘Dan takarar Gwamnan Kano, Muaz Mahaji ya yi alwashi ba zai bada kudi domin a tsaida shi ba, ya ce Gwabnatin da za suyi ba ta shi bace da iyalinsa kurum ba ce.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) mai mulki za ta fara tantance yan takarar shugaban kasar ta a ranar Talata 24 ga watan Mayun 2022, rahoton jaridar Lea
Gwamna Aminu Masari ya bayyana cewa al’ummar Jihar Katsina sun ga bala’in ‘yan bindiga, a cikin mummunan tashin hankalin da aka shiga matsananciyar wahala.
wamnan, a wata sanarwa da mai taimaka masa na musamman kan harkokin yada labarai ya fitar, ya kuma sauke shugaban ma’aikatan fadarsa da kuma babban mataimakinsa
Mai neman kujerar gwamna karkashin APC a jihar Kaduna, Alhaji Mahmood Sani Sha’aban, ya soki tsarin da aka bi wajen samar da deleget din jam’iyyar a jihar.
Tsohon ɗan takarar gwamna a shekarar 2015 karkashin inuwar APC a jihar Delta ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APGA ya shirya tarwatsa tsohuwar jam'iyyar da ya fita
Mai martaba Sarkin Damaturu, Hashimi II El-Kanemi, ya bayyana cewa za su saka mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo a addu'a domin ya gaji Buhari a 2023.
Shugaban majalisar dattawa, Ahmad Ibrahim Lawan ya bayyana cewa yana da dukkan abun bukata domin zama shugaban kasar Najeriya a babban zaben kasar mai zuwa.
Wakilin zaben shugaba wadanda akafi sani da deleget na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Gombe sun ga abin mamaki ranar Litnin wajen zaben fidda.
Siyasar Najeriya
Samu kari