Siyasar Najeriya
Yayin da babban zaɓen 2023 ke kara gabatowa, jam'iyyar PDP a jihar Adamawa ta samu karuwa, inda mambobin APC sama da 50,000 suka sauya sheka daga APC zuwa PDP.
An yi hasashen tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar a matsayin dan siyasar da ya fi kowa shiri da gogewa don kwace mulki daga jam'iyyar APC mai mulki.
Kwanan nan, tsoffin shugabannin PDP na jiha uku, waɗanda ake ganin sune ke da alhakin kai jam'iyyar ga nasara daga 1999 zuwa 2015 sun sauya sheka zuwa APC.
Kotun ɗaukaka kara ta bayyana Valentine Ozigbo, a matsayin halastaccen ɗan takarar PDP a zaɓen gwamnan jihar Anambra dake tafe ranar 6 ga watan Nuwamba 2021.
Kungiyar PDP Action 2023, ta gargadi jam'iyyar PDP da ta guji maimaita kuskuren asarar tikitin takarar Shugaban kasa kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku.
Gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, a ranar Laraba, 1 ga watan Satumba ya nisanta kansa daga ayyukan kamfen da ke alakanta shi da zaben shugaban kasa na 2023.
Gwamnan jihar Bayelsa ya bayyana cewa, Najeriya na fuskantar matsalolin tsaro na siyasa baya ga ta 'yan bindiga, tayar da kayar baya da sauran munanan laifuka.
Jam’iyyar PDP ta yi kira ga Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) da ta binciki George Akume kan zamba yayin da yake gwamnan jihar Benue.
'Yan siyasar da ake ganin za su yi takarar tikitin shugaban kasa na jam'iyyar PDP a gabannin zaben 2023 sune Bukola Saraki, Atiku Abubakar, da Aminu Tambul.
Siyasar Najeriya
Samu kari