Siyasar Najeriya
Abuja - Ɗan majalisar tarayya daga jihar Benuwai, ya bayyana sauya shekarsa daga Labour Party, zuwa jam'iyyar APC mai mulki a zaman majalisa na yau Talata.
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a Ogun ta bayyana rashin gwamna Dapo Abiodun, mataimakin sa da kakakin majalisar a jihar a matsayin rashin hankali.
Gwamnonin jam’iyyar PDP sun sanar da cewa an shirya wani muhimmin taro a ranar Laraba, 29 ga Satumba, a Abuja don tattaunawa kan batutuwa da dama na gaggawa.
Alhaji Aliyu Lawal Saulawa, jagoran kungiyar Bola Ahmed Tinubu (BAT) na kasa a ranar Litinin, 27 ga watan Satumba ya sanar da yin murabus daga mukamin nasa.
Gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi, ya yi tsokaci kan fastocin sa da ake yaɗawa na takarar shugaban ƙasa, karkashin jam'iyyar APC babban zaɓe mai zuwa 2023.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa kuma babban jigon jam'iyyar PDP, Sule Lamiɗo, ya caccaki manyam jam'iyyun siyasar ƙasar nan, yace Najeriya ba zata taba cigaba ba.
Bayan tsawon lokaci da ake jiran Rarara ya saki wakar da ya rera wa shugaba Buhari wacce masoyan shugaban kasa suka tattara N1000 kowa ya mika yau dai ta fito.
Gwamnan jihar Filato kuma shugaban gwamnonin jam'iyyar APC, Simon Lalong, ya bayyana cewa jam'iyyarsa ta fara shirye-shiryen karbar wasu gwamnonin adawa PDP
Wani dan a mutum shugaba Buhari ya koka kan yadda shugaba Buhari ya yi watsi dashi duk da cewa a da suna gaisawa. Ya ce ba abinda hakan ya ja masa face zagi.
Siyasar Najeriya
Samu kari