Siyasar Najeriya
Mahmood Yakubu, shugaban hukumar INEC, ya ce rashin ingantaccen bayanai shine dalilin da ya sa har yanzu sunayen mamatan Najeriya ke cikin rajistar masu zabe.
Daraktan kungiyar kare hakkin Musulmi, Ishaq Akintola, ya mayar da martani kan sauya shekar Femi Fani-Kayode daga jam’iyyar adawa zuwa jam’iyyar APC mai mulki.
Fitattun jiga-jigan jam'iyyar PDP daga arewacin Najeriya sun dage kan cewa sune za fito da dan takarar shugaban kasa na babbar jam'iyyar adawar kasar na gaba.
Taron kwamitin raba kujerun siyasa na jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party (PDP) ya gudana a jihar Enugu a ranar jiya, Alhamis, 23 ga watan Satumba.
Jam'iyyar APC mai mulkin kasar nan ta fitar da sanarwa kan dalilin da yasa ta ɗauki matakin dage gangamin tarukanta na jihohi daga 2 ga watan Oktoba zuwa 16.
Pat Utomi ya karyata jita -jitar cewa shi, tare da wasu fitattun 'yan Najeriya, suna shirin sanar da Rescue Nigeria Project (RNP) na sabuwar jam'iyyar siyasa.
Sau biyar tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar yana tsayawa takarar kujerar shugaban kasar Najeriya, kuma dukka bai kai labari ba sai kaye.
A wani shawari da ya yanke, Farfesa Attahiru Jega ya bayyana bukatar a rage yawan jihohin Najeriya. Bayan kirkirar jam'iyyar da a cewarsa za ta ceto 'yan Najeri
Kakakin majalisar dokokin jihar Nasarawa, Ibrahim Abdullahi, yace babu tantama dukkan alamu sun bayyana cewa APC ce zata samu nasara a zaɓen kananan hukumomi.
Siyasar Najeriya
Samu kari