Siyasar Najeriya
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta jihar Nasarawa, ta bayyana sakamakon zaɓen kananan hukumomi 13 da hukumar ta gudanar a faɗin jihar, ranar Laraba da ta gabata.
Jam'iyyar PDP ta mangantu kan wasu manyan abubuwa, inda ta amince da jam'iyyar ta tafi kan shugabancin dan Arewa sabanin yadda ake tafiya a yanzu. An yi canji.
Abuja - Tsohon shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya bayyana matsayarsa kan tirka-tirkan da ake na mulkin karba-karba a cikin babbar jam'iyyar hamayya PDP.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a shirye take ta yi duk abinda ya dace, domin tabbatar da an gudanar da zaben gwamna a jihar Anambra, ranar 6 ga Nuwamba.
Tsohon ministan ayyuka a tarayyan Najeriya, Adeseye Ogunlewe, ya bayyana cewa nan da yan kwanaki za'a ƙaddamar da tawagar yaƙin neman zaɓen Tinubu a jihar Legas
Gwamnatin jihar Kano ta yi bayani kan batun kame Hajiya Hafsat Ganduje da aka ce EFCC ta yi, an ba da sanarwar cewa, ba gaskiyab bane, tana nan a gida lafiyarta
Lado Suleja ya yi bayanin cewa kiran Tinubu da yayi a matsayin shugaban kasa ba yana nufin shugabannin kasa biyu bane a Najeriya illa suna fatan ya gaji Buhari.
Gwamnonin yankin kudu maso kudu suna tattaunawa a halin yanzu, ana kyautata zaton za su tattauna akan abubuwan da suka shafi harajin VAT da shugabancin 2023.
Tsohon gwamnan jihar Kwara kuma tsohon shugaban majalisar dattijai, Bukola Saraki, ya yi kira ga matasa da su farka daga baccin da suke a babban zaɓen 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari