Siyasar Najeriya
Shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, ya bayyana cewa duk wanda yan Najeriya suka kaɗa wa kuri'a kuma INEC ta tabbatar to shi zai miƙa wa mulki a shekarar 2023.
A yau aka ji cewa, Bayan Rotimi Amaechi, Chukwuemeka Nwajiuba da Chris Ngige, Ministan harkokin Neja-Delta zai nemi shiga zaben zama shugaban Najeriya a 2023.
A wnai yanayi mai daukar hankali, Bal Mohammed ya gano hanyar ci gaba da mulki ko ta halin kaka, ya sayi fom din takarar gwamna a asirce a jiharsa ta Bauchi.
Jam’iyyar SDP mai alamar doki ta bukaci kungiyoyin da matasa ke jagoranta a fadin kasar nan da su hada kai kana su shigo jam'iyyar baki dayansu zuwa jam'iyyar.
A yau akwai tsofaffin gwamnoni fiye da 15 da su ke rike da kujera majalisar dattawa. A 2023, akwai Gwamnoni 8 daga PDP da APC da sun fara harin kujerar Sanata.
David Mark, shugaban kwamitin tantance yan takara na jam’iyyar PDP ya bayyana cewa yan takarar da aka soke takararsu sun gaza cika sharuddan da aka gindaya.
A halin da ake ciki, masu neman tsayawa takara a jam’iyyar APC mai mulki suna cikin rudani da fargaba kan salon da za a bi wajen zabar dan takarar jam’iyyar.
Ministan sufuri kuma dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC, Rotimi Amaechi, ya bayyana cewa zai goyi bayan duk wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya so.
'Dan Majalisar Jihar Kano mai wakiltan Kano Municipal, Salisu Gwangwazo, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP ya kuma koma APC. Daily Nigerian ta rahoto cew
Siyasar Najeriya
Samu kari