Siyasar Najeriya
Mataimakin kakakin majalisar wakilai ta tarayya, Idris Wase, ya ce jam’iyyar APC mai mulki ta fi taimakon rayukar talaka fiye da yadda wasu gwamnatoci suka yi.
Za ku ji wanda ya yi takara a APC ya je kotu, yana so a tsaida shi, yace a dakatar da Atiku Abubakar da Tinubu daga neman kujerar shugaban kasa a zaben 2023.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar PDP, Atiku Abubakar, ya ce da zaran ya ɗare kujera lamba ɗaya a Najeriya zai ga bayan yan bindiga a Zamfara
A kokarinsa na gaje shugaban kasa, Muhammadu Buhari, ɗan takarar kujera lamba ɗaya karkashin ADC, Kachikwu, ya bayyana Ahmed Buhari a matsayin abokin takararsa.
Sanata Shehu Sani ya bayyana cewa tuntuni ya kamata ace an tsige Shugaba Muhammadu Buhari daga mukaminsa. Sani ya bayyana hakan ne bayan sanatoci na jam'iyyun
Gwamnatin tarayya ta ce za ta sanya takunkumi ga gidajen rediyon Birtaniya (BBC) da jaridar Daily Trust kan shirin da suka tattara kan ta’addanci a Najeriya.
A makon nan ne kasar nan ta sake rikecewa ta bangarori da dama, majalisar dattawa ta yi bayanin yiwuwar tsige shugaban kasa Muhammadu Buhari a nan gaba kadan.
Bayan kammala zaɓen gwamnan jihar Osun, wanda babbar jam'iyyar adawa ta maka APC mai mulki da ƙasa, Tsohon kwamishinan kuɗi, Dakta Bolorunduro, ya koma PDP
Jami’an tsaro sun fara farautar wani mutum da har yanzu ba a gano waye shi ba ya yi barazanar kashe duk wanda ya zabi Atiku Abubakar na PDP da Asiwaju Tinubu.
Siyasar Najeriya
Samu kari