Siyasar Najeriya
Wasu masu neman kujerar gwamnan Kano daga jam'iyyu uku sun jingine burinsu, sun ayyana goyon bayansu ga ɗan takarar jam'iyyar SDP, Sha'aban Sharada a zaben 2023
Hukumar kula da ayyukan yan sanda (PSC) ta janye nadin da ta yiwa Naja’atu Muhammad a matsayin daya daga cikin kwamishinonin da za su kula da ayyukan yan sanda.
African Democratic Congress (ADC) ta sanar da ɗaukar matakin janye wa daga tseren shugaban kasa, ta ce zata yi duk me yuwuwa don nasarar Peter Obi na Labour.
Jam'iyyar APC tayi wani babban rashi a jihar Adamawa inda ɗaruruwan magoya bayanta suka fice zuwa jam'iyyar PDP. Sun ce za su yi PDP tun daga sama har ƙasa
Yayin da babban zabe ke kara gabatowa jam’iyyun siyasa da yan takararsu sun dukufa wajen yin kamfen yayin da wasu malamai suka bar hawa mumbari don siyasa.
Ƙaramin ministan albarkatun man fetur, Timipre Sylva ya shiga sahun takarat neman kujerar gwamnan jihar Bayelsa. Sylva ya taɓa ɗarewa kujerar a shekarun baya.
A jiya ne gwamnonin ci gaba suka gana da shugaban APC na ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, kan sabon tsarin sauya naira da CBN ya bullo da shi ana dab da zabe.
Yayin da ake dab da babban zaben shugaban kasa, Peter Obi ya rasa dubbanin mambobin jam'iyyar LP na shiyyar arewa maso yamma, sun ayyana goyon baya ga Tinubu.
Kamar yadda ake tsammani, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, bai halarci taron masu ruwa da tsakin PDP na jihar da Atiku Abubakar ba ana dab da babban zaɓe.
Siyasar Najeriya
Samu kari