Siyasar Najeriya
Al'ummar Fulani a jihar Kogi sun nuna goyon bayansu ga ɗan takarar jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a zaɓen gwamnan jihar Kogi na ranar 11 ga wataɓ Nuwamba.
Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da ubangidansa a siyasance Nyesom Wike na ta takun saƙa. An jeranto sauran gwamnonin da ke da iyayen gida a siyasance.
Kotun ɗaukaka ƙara ta sanya ranar da za ta fara sauraron ƙarar da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya shigar kan nasarar Nasiru Yusuf Gawuna a kotun zaɓe.
A ranar Juma’a, 3 ga watan Nuwamba, kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Patrick Ifeanyi Ubah a zaben sanata mai wakiltan Anambra ta kudu.
Kotun ɗaukaka kara mai zama a jihar Legas ta maida wa Ogah da kujerarsa ta mamban majalisar tarayya daga jihar Abiya, ya soke wata daga jihar Enugu.
Rikicin siyasar da ke aukuwaɓa tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da Wike ya sanya an yi muhara kan batun iyayen gida a siyasance.
Kwanaki kaɗan bayan APC ta raa kujarar Sanatan Kogi ta tsakiya, Kotun daukaka kara ta tabbatar da nasarar Sanata Jibrin Isah a zaɓen mazaɓar Kogi ta gabas.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam ya ce ba zai ga laifin alkalan kotun daukaka kara da suka kwace kujerarsa ta sanata ba. Kotu ta kwace kujerarsa ta ba APC.
An bayyana yadda shugabannin NNPP a Arewa maso Yamma suka yi zama domin warware wasu matsaloli game da halin da ake ciki na korar dan takarar shugaban kasa.
Siyasar Najeriya
Samu kari