Siyasar Najeriya
Sanata Neda Imasuen na jam'iyyar Labour Party ya bayyana cewa ba za su iya hana shirin majalisar tarayya na siyo motocin N160m ga ƴan majalisu ba.
Gwamna Alex Otti na jihar Abiya ya amince da naɗin jagororin kananan hukumomin jihar 17 tare da mataimakansu, ya tura sako ga majalisar dokokin Abia.
Mataimakin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour Party, Datti Baba-Ahmed ya haƙiƙance kan cewa Shugaba Tinubu dillalin miyagun ƙwayoyi ne.
Yayin da ake dab da zaben Gwamna a jihar Bayelsa, wasu yan barandan siyasa sum kai farmaki a gidan jigon PDP da ke cikin Yenagoa, babbak birnin jihar.
Abokin gamin Peter Obi watau ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa a inuwar Labour Party, Datti Baba Ahmed, ya ce Kotun koli ba ta tabbatar da nasarar Tinubu ba.
Tsohon ministan ayyuka da tsohon ɗan takarar gwamna karkashin inuwar PDP a jihar Edo, Gideon Ikhine, su ja ragamar magoya bayansu zuwa jam'iyyar APC.
Yayin da ake ta kokarin lalubo hanyar maslaha a rikicin siyasar da ƴa ɓarke a jihar Ribas, masu ruwa da tsakin PDP da lga Ikwerre sun ɗauki ɓangaren Wike.
Orji Uzor Kalu ya yi nasara kan abokan hamayyarsa da suka kallubalanci nasararsa a Kotun Daukaka Kara da ke Legas. Kotun tace masu karar ba su da gamsassun hujja.
Tsohon gwamnan jihar Anambra kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na LP a zaɓen 2023, Peter Obi, ya ce yana nan zai sake fitowa neman kujera lamba ɗaya a Najeriya.
Siyasar Najeriya
Samu kari