Siyasar Najeriya
Gwamna Hyacinth Alia na jihar Benuwai ya kaddamar da kwamitocin da zasu gudanar da bincike kan yadda aka yi hada-hadar kuɗin al'umma a shekaru 8 na Ortom.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya rantsar da kwamishinan hukumar kidaya ta ƙasa (NPC), ya zarce taron majalisar zartarwa FEC a fadar gwamnati da ke Abuja.
Tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, ya bayyana cewa ba inda za shi, yana nan a matsayinsa na jagoran PDP na jihar Benuwai amma ba shi da shirin shiga APC.
Gamayyar ƙungiyoyin fararen hula sun maka Gwamna Siminalayi Fubara da majalisar dokokin jihar Riba a gaban kotu kan sauya sheƙar ƴan majalisa 27.
'Yan majalisa sun fara aiki a kan kundin tsarin mulkin da ake amfai da shi. Nan da shekaru 2 za a gama garambawul a majalisa, a samu sabon kundin tsarin mulkin kasa”
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar SDP, Adewole Adebayo, ya yi nuni da cewa 'yan Najeriya za su ci gaba da ji a jika kan manufofin Shugaba Tinubu.
Mambobi 7 daga cikin 24 na majalisar dokokin jihar Zamfara sun dakatar da ƴan majalisa 16 da suka dakatar da kakakin majalisar, Bilyaminu Moriki.
Binciken gano gaskiya da aka gudanar ya nuna cewa shafin boge ne ke amfani da sunan tsohon shugaban mulkin soja, Ibrahim Badamasi Babangida don kira ga juyin mulki.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Ogun a karkashin inuwar jam'iyyar PDP, Segun Showunmi, ya yi magana kan yiwuwar yin hadakar jam'iyyun adawa a 2027.
Siyasar Najeriya
Samu kari