Siyasar Najeriya
Jam'iyyar APC ta ce ta hanyar damfara aka samu umarnin babbar kotun jihar Kano wadda ta tabbatar da dakatar da Ganduje, don haka ba zai yi aiki ba.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun kwace iko da hedkwatar jam"iyyar PDP da ke birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da cikakken goyon baya ga Wike da Damagum.
Wata babbar kotu da ke zamanta a birnin Kano ta tabbatar da dakatarwar da aka yi wa Abdullahi Umar Ganduje, daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Shugabannin jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na mazabar Gaduje za su kai ziyara ga shugaban jam'iyyar na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, a Abuja.
Jam'iyyar APC mai mulki ta samu ƙaruwa a jihar Ondo yayin da Gwamna Aiyedatiwa ke ci gava da yawon rokon mambobin APC arziki su zaɓe shi ranar Asabar.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta karyata batun dakatar da shugabanta na kasa, Abdullahi Umar Ganduje. Ta dauki mataki kan masu hannu a ciki.
Hadimin Atiku Abubakar, Demola Olarewaju, ya yi magana kan abin da ka iya faruwa a wajen taron kwamitin zartaswa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Wani jigon jam'iyyar APC mai mulki ya roƙi mambobi 60 na majalisar wakilan tarayya da su yi haƙuri kada su sauya sheƙa daga babbar jam'iyyar adawa PDP.
Kungiyar 'yan majalisar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun bukaci fusatattun 'ya'yan jam'iyyar da su janye kararrakin da suka shigar a kotu.
Siyasar Najeriya
Samu kari