Siyasar Najeriya
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta kama ƴan daban da suka yi kokarin kawo cikas yayin da rantsar da sabbin kwamishinoni 4 ciki har da ɗan Kwankwaso.
Wasu ƙungiyoyim fararen hula sun buƙaci hukumar EFCC ta yi bincike kana ta gurfanar da tsohon gwamnan Kano, Rabiu Musa Kwankwaso idan yama da laifi.
Rahotanni sun nuna cewa ƴan sanda na sashin yaƙi da tada tarzoma sun kwace iko da ɗaya daga cikin sakateriyar APC da ke Makurɗi, babban birnin jihar Benue.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya rantsar da Mustapha Rabiu Musa Kwankwaso da wasu mutum uku a matsayin sababbin kwamishinoni a gwamnatinsa.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun nemi shugaban APC na ƙasa, Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya sauka daga muƙaminsa, sun rubuta korafi ga Bola Tinubu.
Jam'iyyar APC ta bakin mai ba ta shawara kan harkokin shari'a, Abdulkarim Kana, ta ce waɗanda suka sanar da dakatar da Ganduje da ƴaƴan jam'iyya mai mulki ba ne.
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Ambassada Umar Iliya Damagum, ya zargi jam'iyyar APC da kokarin kawo rudani a jam'iyyar adawan.
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Kano ta jingine dakatarwar da aka yi wa Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Manyan kusoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun kara wa'adin shugaban riko na kasa na jam'iyyar, Ambassada Umar Damagum, bayan sun kammala taro.
Siyasar Najeriya
Samu kari