Siyasar Najeriya
Gwamnan Ribas ya kuma fuskantar sabuwar matsala bayan da majalisar jihar ta bijirewa umarnin babbar kotuna jihar tare da rattaba hannu kan dokar kananan hukumomi.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) ta bukaci jama'a su yi watsi da batun dakatarwar da aka sake yi wa Dakta Abdullahi Umar Ganduje daga jam'iyyar.
Sakataren jam’iyyar APC a jihar Kano, Ibrahim Zakari Sarina ya mayar da martani mai zafi kan dakatar da Abdullahi Ganduje daga jam'iyyar da aka yi a karo na biyu.
Jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Rilwan Olanrewaju, ya shawarci dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya koma PDP.
Yayin da ake zargin shugaban jami'yyar APC, Dakta Abdullahi Ganduje kan badakalar kudi, wani tsagin jami'yyar a Kano ya tabbatar da dakatar da shi.
Kwamoshinan lafiya na jihar Ondo ya sha dukan tsiya bayan an zarge shi da boye takardar sakamakon zaben fidda gwanin gwamna na jam'iyyar APC a mazabarsa.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya bayyana cewa ya yi imani da Allah kuma ya san cewa Allah ne kaɗai ke ba da mulki ba wani ɗan adam ba.
Mutumin da ya kafa jam'iyyar NNPP ya bayyana yadda aka yi masa atishawar tsaki a siyasa a kwanan nan, kuma duk kitson da Kwankwaso ne ya kulla masa.
Jam'iyyar PDP ta yi tashe musamman saboda yin shekaru 16 a jere tana kan mulki. Daga 1999 zuwa yau, akwai jihohin da har gobe PDP ce ta rike da su a matakin gwamna.
Siyasar Najeriya
Samu kari