Siyasar Najeriya
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya koka kan yadda yan siyasar Najeriya ke sauya sheka lokacin da suka ga dama ba kamar na Ghana ba.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ismael Ahmed ya bayyana kuskuren da Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Peter Obi na da damar kayar da Tinubu a 2027. Nana Kazaure ta ce farin jininsa ya ƙaru saboda gazawar Tinubu. Matasan sun ƙara goyon bayan Obi sosai.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charlels Chikwuma Soludo ya bayyana cewa kofar APGA a buɗe take ga duk jam'iyyar da ta shirya kawo ci gaban Najeriya.
Kwanani kalilan bayan ƴan LP 4 sun koma APC a Majalisar wakilai, Hon Benedict ya yi ikirarin cewa akwai karin waɗanda ke shirin bin sahunsu kafin babban zaben 2027.
Babbbar jam'iyyar adawa reshen jihar Imo a Kudu maso Yamma ta kori ɗan majalisar wakilan tarayya, Imo Ugochinyere Ikeagwonu bisa zargin rashin ɗa'a.
Gwamnan jihar Ribas, Sir SiminalayiFubara ya bayyana cewa gwamnatinsa za ta yi iya bakin ƙoƙarinta wajen taimakawa al'ummarsa, ya tuna yadda ake kaunarsa.
Mamban majalisar wakilan tarayya, Benedict Etanabene ya yi ikirarin cewa ƴan majalisar LP da suka koma APC sun yi haka ne don fara shirin babban zaɓen 2027.
Tsagin NNPP karkashin jagorancin Agbu Major ya tabbatar da cewa matakin korar Kwankwaso da ƴan Kwankwasiyya yana nan daram, su ba ƴan jam'iyya bane.
Siyasar Najeriya
Samu kari