Siyasar Najeriya
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya yi Allah wadai da hotun da ake yaɗawa ana cewa wai ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC, ya faɗi masu hannu.
Dan takarae gwamnan jihar Bayelsa na jam'iyyar LP, Udengs Eradiri da mataimakinsa sun sanar da ficewa daga jam'iyyar. Ya fadi inda zai koma nan gaba.
Shugabannin NNPP na jihohin Kudu maso Kudu sun musanta raɗe-raɗin da ake cewa rigima ta raba jam'iyyar gida biyu, sun ce Kwankwaso ne jagoran jam'iyya na ƙasa.
Tsohon gwamnan jihar Edo, Sanata Adams Oshiomhole ya bayyana cewa a yanzu ya yarda cewa ɗansa ya cancanci riƙe mukamin gwamnati saboda ya girma .
Jam'iyyar APC ta gargadi 'yan adawa cewa haɗin gwiwar Atiku Abubakar da PEter Obi ba zai yi tasiri a 2027 ba, tana mai cewa Bola Tinubu zai sake yin nasara.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Alhassan Ado Doguwa, ya fito ya nemi yafiya a wajen jam'iyyar APC reshen jihar Osun, kan wasu kalamai da ya yi.
Kusa a jam'iyyar NNPP, Buba Galadima, ya yi martani kan bukatar sakataren gwamnatin tarayya, Sanata George Akume, ta 'yan Arewa su hakura da takara a 2027.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga 'yan adawa da su rungumi zaman lafiya. Tinubu ya nuna cewa 'yan Najeriya abu daya ya yi su duk da bambancin siyasa.
An yi ce-ce-ku-ce da musayar yawu a zaman Majalisar wakilai yau Talata a lokacin da Hon. Dalyop Chollom ya sanar da ficewa daga LP zuwa jam'iyyar APC.
Siyasar Najeriya
Samu kari