Siyasar Najeriya
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci tsohuwar ƴar takarar gwamnan Adamawa a inuwar APC, Sanata Aishatu Binani a gidanta da ke Abuja.
Majalisar amintattun PDP ta ƙasa watau BoT ta kira taron gaggawa a babban birnin tarayya Abuja domin tattauna halin da jam'iyyar ta tsinci kanta a ciki.
Jam'iyyar NNPP ta zaɓi Agbo Major a matsayin sabon shugaban jam'iyyar na ƙasa a taron da aka gudanat ranar Talata zuwa Laraba, an zaɓi wasu shugabanni.
Sanata Goje ya yabawa Shugaba Tinubu, majalisar tarayya, da al’umma baki daya. Ya yi kira da a ci gaba da addu’a don nasarar shugabanni da cigaban Najeriya.
'Yar gwagwarmaya, kuma 'yar siyasa a Arewacin Najeriya, Hajiya Naja'atu Muhammad ta tabbatar da cewa akwai shaidar Nuhu Ribadu ya zargi Tinubu da rashawa.
Tsohon ɗan takarar gwamnan jihar Bayelsa karƙashin inuwar LP, Udengs Eradiri ya sauya sheƙa zuwa APC a hukumance, ya yabawa gwamnatik Bola Tinubu.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, ya mika kokon bararsa ga attajiran jihar Anambra. Ganduje ya bukaci su gina jam'iyyar APC.
Tsohon mataimakin shugaban majalisar dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege ya bayyana cewa gwamnan Delta da magabacinsa na son shigowa APC amma babu wurinsu.
Bayan nuna yatsa da Nasir El-Rufa'i ya yi wa gwamnan Kaduna, Uba Sani, Isa Ashiru Kudan ya zargi Uba Sani da nuna wariya. Siyasar Kadina ta dauki dumi.
Siyasar Najeriya
Samu kari