Siyasar Najeriya
Duk da rikicin shugabancin da ya hana da PDP sakat a matakin ƙasa, mataimakin shugaban jam'iyyar ya hango nasara a zaben gwamnan da za a yi a Ondo.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayyana cewa nan ba da jimawa ba zai gudanar da zaben shugabannin kananan hukumomi 14 da ake da su a jihar.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya bayyana cewa an samu nasarar warware rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Kungiyar gwamnonin da suka ɗare kan mulki a inuwar jam'iyyar PDP sun umarci abokin hamayyar Iliya Damagum ya tattara kayansa ya bar ofishin shugabanci.
Kusa a PDP, Dele Momodu ya dura kan masu sukar takarar Atiku Abubakar takara a zaben 2027.Momodu ya ce Tinubu ya kamata a fara hanawa takara a 2027.
Jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kano ta kara faɗawa cikin rikici da aka ji sanarwar dakatar da sakataren gwamnati, Baffa Bichi da kwamishinan sufuri.
Jam'iyyar APC mai adawa a jihar Bayelsa ta sanar da dakatar da tsohon mataimakin gwamna da wasu mutane shida. Ana zarginsu da cin dunduniyar APC.
Sabon shugaban tsagin PDP na ƙasa, Mohammed Yayari ya ce an naɗa shi ke domin ya dawo da babbar jam'iyyar ka ganyarta, ya ce zai yi aiki tukuru ba kama hannun yaro.
Shugaban wani tsagin jam’iyyar PDP, Yayari Mohammed ya bayyana ceewa ya kama aiki bayan tsagin kwamitin gudanarwar jam’iyyar ya nada shi sabon mukamin.
Siyasar Najeriya
Samu kari