Siyasar Najeriya
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga 'yan adawa da su rungumi zaman lafiya. Tinubu ya nuna cewa 'yan Najeriya abu daya ya yi su duk da bambancin siyasa.
An yi ce-ce-ku-ce da musayar yawu a zaman Majalisar wakilai yau Talata a lokacin da Hon. Dalyop Chollom ya sanar da ficewa daga LP zuwa jam'iyyar APC.
Jam'iyyar PDP ta bayyana cewa idan aka bar ƴan Najeriya suka nuna fushinsu kan mulkin APC a 2027, ƴan adawa za su karbi mulki kamar yadda ta faru a Ghana.
Paul Ibe, mai magana da yawun tsohon mataimakin shugaban ƙasa ya ce haɗa kan maoi gidansa Atiku Abubakar da Peter Obi zai kawo karshen mulkin APC.
Sakataren gwamnatin tarayya (SGF), Sanata George Akume, ya bukaci 'yan siyasan Arewacin Najeriya da su kawar da tunanin shugaban kasa a zaben 2027 da ke tafe.
Duyar tsohon gwamnan jihar Delta, Erhiatake Ibori-Suenu ta bayyana cewa babu wata doka da ta haramta nata barin jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulkin ƙasar nan.
Majalisar dattawan kasa ta shiga rudani bayan da kudurin haraji ke kokarin kawo wasu sauye-sauye da ake zaton za su kawo dawmuwa ga yankin Arewacin kasa.
Shugaban hukumar INEC, Farfesa Mahmood Yakubu ya koka kan yadda yan siyasar Najeriya ke sauya sheka lokacin da suka ga dama ba kamar na Ghana ba.
Wani jigo a jam'iyyar APC mai mulki, Ismael Ahmed ya bayyana kuskuren da Atiku Abubakar da Peter Obi suka yi a zaben shugaban kasa na shekarar 2023.
Siyasar Najeriya
Samu kari