Siyasar Najeriya
Yayin da ake ta mamakin shiru da Sanata Bukola Saraki ya yi, wasu sun ce yana yin haka ne da nufin tsara matakin da zai fi amfani a siyasarsa kafin 2027.
Wani matashi, Ibrahim Modibbo ya ce Tinubu bai ci jiharsa ba a 2023, Arewa ta taimaka masa, amma yanzu tana shan wahala. Ya nemi Arewa da Kudu so kada Tinubu a 2027.
Bangaren Rabiu Musa Kwankwaso ya yi watsi da batun da kw nuna cewa Kotun Tarayya mai zama a Abuja ta kwace shugabancin jam'iyyar NNPP daga hannunsa.
Gwamnan jihar Edo, Monday Okpebholo, ya bayyana jam'iyyar APC ta lallaba shi domin ya yi takarar sanatan Edo ta Tsakiya a babban zaben shekarar 2023.
Na kusa da tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar LP a zaben 2023, Petwr Obi, ya yi magana kan shirinsa na ficewa zuwa jam'iyyar adawa ta SDP.
Tsohon dan takarar shugaban kasa a SDP, Adewole Adebayo ya ce akwai shirin da Atiku Abubakar da Peter Obi suke yi domin sauya sheka zuwa SDP a 2027.
Yayin da ake ta yada cewa Bola Tinubu zai sauya Kashim Shettima a matsayin mataimakinsa, dan PDP, Dare Glintstone Akinniyi ya gargade shi kan daukar wannan mataki.
Gwamna Alex Otti na jihar Abia ya ba da mamaki game da siyasarsa inda ya ce ba zai nemi kujerar Sanata ba zuwa Abuja bayan karewar wa'adinsa a mulki.
Gwamnan jihar Anambra, Farfesa Charles Chikwuma Soludo, ya samu nasara zama halastaccen dan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar APGA, ya yi godiya.
Siyasar Najeriya
Samu kari