Siyasar Najeriya
Kotu mai daraja ta ɗaya a Najeriya ta yanke hukuncin sauke Juliis Abure daga shugabancin jam'iyyar LP na ƙasa, ta ce kotun ɗaukaka ƙara ta yi kuskure.
Akpabio ya musanta zargin Abbo na korar sanatoci 5 daga majalisa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da shugabanci mai ma’ana don ci gaban kasa da gina dimokuradiyya.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta watau INEC ta sanar da shugaban Majalisar Dattawa, Godwill Akpabio cewa ta yi watsi da buƙatar yi wa Sanata Natasha Akpotu kiranye.
Yayin da ƴan adawa ke shirye shiryen haɗewa domin kayar da Bola Tinubu, wata kungiyar siyasa ta nemi hukumar zaɓe INEC ta yi mata rijistar zama jam'iyyar siyasa.
Jam'iyyar APC reshen jihar Kuros Riba ta bayyana cewa ta cimma matsayar ba Gwamna Bassey Otu tikicin neman tazarce a kujerarsa a babban zaɓen 2027.
Kotun sauraron kararrakin zaɓen gwamnan Edo da ke Abuja ta yi watsi da ƙarar da jam’iyyar AA ta shigar na neman soke zaɓen Gwamna Monday Okpebholo.
Magoya bayan Sanata Natasha Akpoti Uduaghan sun nuna mata kauna bayan sun bijirewa dokar hana zirga zirgar da gwamnatin Kogi ta kakaba gabanin saukarta a jihar.
A tsakanin Janairu zuwa karshen Maris din 2025, Najeriya ta yi rashin wasu fitattun 'yan siyasa biyar, ciki har da Chief Edwin Kiagbodo Clark, Adewunmi Onanuga.
Sanatar Kogi ta Tsakiya da majalisar dattawa ta dakatar, Natasha Akpoti Uduaghan ta bayyana cewa babu gaskiya a labarin cewa ta fasa zuwa gida hutun Sallah.
Siyasar Najeriya
Samu kari