Siyasar Najeriya
Shugaban kasar Amurka, Donald Trump na shirin koro yan Najeriya 5,144 gida saboda aikata laifuffuka da karya dokokin shige da fice, Najeriya za ta dauki mataki.
APC ta ce zargin Atiku na cewa ana ba jagororin jam'iyyun adawa cin hancin N50m ba shi da tushe. Ta zarge shi da neman mafita daga gazawarsa ta siyasa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai. Ya zargi tsohon gwamnan na Kaduna da yin mulkin kama karya.
Majalisar dokokin jihar Zamfara ta sauke ɗan majalisa mai wakiltar Talata Mafara. Hon. Aliyu Ango Kagara, ta ayyana kujerarsa a matsayin babu kowa.
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Alhaji Atiku Abubakar, ya yi magana kan barazanar da ke tunkarar dimokuradiyyar Najeriya.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ba da shawarar yadda za a inganta dimukraɗiyya inda ya caccaki yan siyasa game da sauya sheka zuwa wasu jam'iyyu.
Hadin shugaban kasa Bola Tinubu ya bukaci Nasir El-Rufa'i ya ji tsoron Allah kan sukar gwamnatin Tinubu. Ya ce kar ya rusa gwamnatin da aka kafa tare da shi.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya bayyana cewa dole a hada kai ceto eNajeriya. Ya yi kaca kaca da APC, ya bayyana makircin da ake kullawa a 2027.
Ministan harkokim kai, Nentawe Yilwatda ya bayyana cewa ma'aikatarsa ba za ta bari wasu ƴan siyasa su ɓata shirin rabon tallafin rage raɗaɗin da za a yi.
Siyasar Najeriya
Samu kari