Siyasar Kano
Yayin da ake ta taƙaddama kan abin ɗa hukuncin babbar kotun tarayya ke nufi, wani mais sharhi kan harkokin yau da kullum, Law Mefor, ya ce Aminu ne Sarki.
Jam'iyyar NNPP mai adawa a Najeriya ta zargi APC da neman kawo rudani a rigimar sarauta a jihar Kano domin kwace mulkin jihar karfi da yaji kuma ta kowace hanya.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature da Abba Hikima sun ɗauki matsaya daban-daban dangane da hukuncin babbar kotun tarayya a shari'ar sarautar Kano.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Bishof Isaac Idahosa ya yaba da yadda ya mutane ke son jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso.
Gwamnatin Kano na ci gaba da shirye-shiryen rusa wani ɓangaren fadar Nassrawa wadda Sarki na 15, Aminu Ado Bayero ke ciki, an ga buldoza ta kama hanya.
Fitaccen lauyan nan mai rajin kare hakkin dan adam, Femi Falana (SAN) ya ce bai kamata babbar kotun tarayya ta tsoma baki a rikicin da ya shafi sarauta ba.
Hukuncin da babbar kotun tarayya ta yanke kan batun rikicin masarautar Kano a bar baya da kura, inda bangarorin biyu da ke cikin dambarwar ke ganin su ne da nasara.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Sumaila/Takai a Kano, Rabiu Yusuf ya ce Najeriya na iya amincewa da yarjejeniyar Samoa bayan ta kafa wasu sharudda.
Ashraf Sanusi, dan Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya godewa Allah yayin da kotu ta soke nadin da aka yi wa mahaifinsa. Jama'a sun yi masa saukale.
Siyasar Kano
Samu kari