Siyasar Kano
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya kafa kwmaitin da zai gudanar da bincike kan abubuwa mara daɗi da suka auku a lokacin zanga-zangar tsadar rayuwa.
Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dawo da makarantun mata na kwana guda 15 waɗanda tsohuwar gwamnatin Ganduje ga soke su daga tsarin makarantun kwana a jihar.
A wannan labarin za ku ji cewa gwamna Abba Kabir Yusuf ya kaddamar da aikin titin garin Kunci da ke karamar hukumar Ghari a Kano domin amfanin jama'a.
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya nuna farin cikinsa kan sauya shekar da 'yan APC har guda 500 da suka yi zuwa jam'iyyar NNPP mai mukin jihar.
Akalla 'yan Kwankwasiyya 6,000 ne a jihar Kano suka sauya sheka daga NNPP zuwa jam'iyyar APC. Kungiyar 'Na Dikko Dakin Kara' ta gana da Sanata Barau.
Hukumar NSCDC ta hannata wasu kayayyakin sata na miliyoyin kudi da jami'anta suka kwato daga hannun 'yan baranda a lokacin zanga zanga ga NCC da kotun Kano.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayar da umarnin rufe dukkanin asusun banki na hukumomi da ma'aikatun jihar a shirye-shiryen komawa amfani da asusun bai daya.
Fitaccen mawakin siyasa, Shalelen Mawaka ya samu kyautar sabuwar moa kirar Peugeot 406 daga gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf. Mutane sun yi martani.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya koka kan halin rashin kudi da ya fuskanta lokacin takarar gwamna a 2003 inda ya ce bashi ya karba.
Siyasar Kano
Samu kari