Siyasar Kano
Rahotanni daga Kano sun nuna cewa dakarun ƴan sanda sun damƙe shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimingado.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya sake gwangwaje tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano, Dr. Nasir Yusuf Gawuna da sabon muƙami a gwamnatin tarayya.
Jafar Jafar ya bayyana cewa rabon awaki da gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi da kansa bai dace da kujerar da ya ke kai ta jagorancin jama'ar jihar Kano ba.
Gwamnatin Kano ta kwace wasu filaye da Ganduje ya raba a kusa da tashohin manyan mota. Abba ya kwace filayen domin karasa wasu ayyukan Rabi'u Kwankwaso.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya kafawa Abdullahi Umar Ganduje sabon tarihi da ya kammala hanyar da ya gaza karawa a mahaifarsa lokacin yana gwamna.
Jigo a tafiyar NNPP Hon. AbdulMumin Jibrin Kofa ya bayyana cewa akwai bukatar a kawo karshen rikicin da ke tsakanin Rabi'u Musa Kwankwaso da Abdullahi Ganduje.
Rikicin masarautar Kano ya dauki sabon salo bayan kotu ta yi hukunci kan shari'ar Aminu Ado da gwamnatin Kano. Abubuwa da ya kamata ku sani kan rikicin sarautar Kano
Abba Kabir Yusuf ya kwato motocin da jami'an gwamnatin Abdullahi Ganduje suka tsere da su wajen Kano. An mika motocin ga dalibai domin saukaka musu zirga zirga
Hon. Abbas Sani Abbas ya jefar da jar hularsa a lokacin da ya yi zama da Barau Jibrin a Kano. Dama alamu sun nuna tsohon kwamishinan raya karkarar zai sauya-sheka.
Siyasar Kano
Samu kari