Siyasar Kano
Babbar kotun jihar Kano ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya kan wasu mutum 5 da ake tuhuma da kashr mata a yankin ƙaramat hukumar Wudil ta Kano.
Tsohon kwamishina a jihar Kano, Musa Ilyasu Musa Kwankwaso ya gargadi shugabannin jam'iyyar da su yi taka tsan-tsan kan shirin shigowar Sanata Rabiu Kwankwaso.
Mai magana da yawun shugaban APC, Oliver Okpala ya bayyana cewa ƴan Najeriya za su gane dabarar Bola Tinubu ta naɗim Ganduje a FAAN nam ba da daɗewa ba.
Gwamnatin Abba Kabir Yusuf ya bayyana cewa gwamnatinsa ba za ya zuba ido a rika zaluntar mutanen da su ka zabe shi ba, inda ya lashi takobin yaki da rashawa.
Yan mazabar tarayya ta Dala a jihar Kano sun fara zaman yadda za a dawo da ɗan Majalisarsu na tarayya, Aliyu Sani Madakin Gini, gida, za su masa kiranye.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da nadin Ibrahim Adam a matsayin daya daga cikin hadimansa a kan yada labarai domin kara yadda ayuukan gwamnati.
Mataimakin Manajan Darakta na hukumar kula da shara ta jihar Kano, Alhaji Liman Muktar Hassan ya maida kudin da aka yi kuskuren tura masa a asusu.
Kotun Kano ta hana kama Muhuyi Magaji Rimingado, yayin da 'yan sanda suka fayyace cewa ba kama shi suka yi ba, an gayyace shi ne kawai domin bincike.
Hukumar tattara kudin shiga ta jihar Kano (KIRS) ta garƙame otal ɗaya da waus kamfanoni 4 saboda sun yi wa gwamnatin tsaurin ido, sun ƙo biyan harajin da ake binsu.
Siyasar Kano
Samu kari