Shugaban Sojojin Najeriya
Fadar shugaban kasa a ranar Laraba ta karyata jita jitar da ake yada wa na cewa an dauki wasu daga cikin tubabbun yan Boko Haram aiki a Rundunar Sojin Najeriya.
Za ku ji cewa wasu dinbin ‘Yan ta’addan Boko Haram sun fito a wani bidiyon goron sallah. An ga daruruwan Boko Haram su na sallar babbar idi a cikin Jihar Neja.
Gwamna Zulum ya bayyana hakan ne yayin da wasu gwamnonin jam'iyyar APC a karkashin jagorancin shugabansu, Atiku Bagudu gwamnan jihar Kebbi, su ka kai ma sa ziya
Gwamna Rt. Hon. Aminu Bello Masari ya ce an kashe duka ‘Yan bindiga, akwai sauran aiki har gobe a Yankin Katsina saboda rashin gwamati da isassun jami’an tsaro.
Abdulwahab Usman, daya daga cikin tubabbun 'yan Boko Haram 602 ya ce ba zai iya tuna adadin mutanen da ya kashe ba saboda tsabar yawansu a baya kafin ya tuba.
Kanal Sagir Musa, mukaddashin jami'in hulda da jama'a na rundunar soji, ya ce; "wani karamin soji da ke tare da bataliya ta 202 a runduna ta 21 da ke Bama a jih
Rundunar sojoin Najeriya karkashin operation safe heaven a ihar Kaduna ta ce bata da isasshen ma’aikata don magance rikicin da ake fama dashi a kudancin jihar.
Janar Enenche ya yi wa dakarun rundunar soji tunin cewa sun yi rantsuwa a kan cewa za su kasance ma su biyayya da mika kai ga kasa da kuma shugabn kasa wanda ke
ISWAP ko kungiyar Boko Haram ta yanka Gwamnanta da kanta. Boko Haram sun datse kan wasu daga cikin jagororin da ke mata yaki a yankin Chad ne saboda sabani.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari