Shugaban Sojojin Najeriya
Fitaccen malamin addinin na na cocin INRI Evangelical Spiritual Church, Primate Elijah Ayodele, ya bayyana cewa ya hasaso juyin mulki a wasu ƙasashen Afrika 3.
Duk sojan da bai da shirin yi wa manya biyayya ya bar gidan soja. Kwamandan runduna ta 81 a gidan sojojin kasa ya gargadi dakarun Najeriya da cikakkiyar biyayya
Kungiyar Kare Hakkin Musulmi (MURIC) ta gargadi sojojin Najeriya kan koyi da sojojin kasar Gabon da suka hambarar da gwamnatin Shugaba Ali Bongo a ranar Laraba.
Yanzu muke samun labarin yadda aka ji rasuwar tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya Manjo Janar Bernard Onyeuko bayan da ya kwanta rashin lafiya a asibiti.
Rundunar sojin Najeriya ta ce rade-radin cewa kasurgumin dan ta'adda, Bello Turji ya kwace daya daga cikin motocin yakin sojin karyace kawai da ake yadawa.
A yanzu haka ana kan binne gawarwakin sojojin da 'yan bindiga su ka musu kwanton bauna a jihar Neja da kuma wadanda aka kado jirginsu a makon da ya gabata.
Shugaban hukumar ECOWAS Omar Alieu Touray, ya musanta raɗe-raɗin da ake na cewa wasu ƙasashen Turawa ne ke tafiyar da al'amuranta. Ya kuma ce kungiyar ba ta.
Kungiyar Raya Kasashen Afirka ta Yamma, ECOWAS ta bayyana cewa har yanzu sojin Nijar su na da sauran dama na mika mulki cikin ruwan sanyi kafin lokaci ya kure.
Babban Hafsan tsaro na Najeriya, Janar Christopher Musa Gwabin, ya taya 'yan uwan sojojin Najeriya da 'yan ta'adda suka kashe a jihar Neja. Ya ce rundunarsu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari