Shugaban Sojojin Najeriya
Gwamnonin Arewa sun ji dadin nada sababbin shugabannin sojoji. Shi ma Gwamnan Ribas, Nyesom Wike ya jinjinawa Buhari a kan wannan nadi da aka yi a makon nan.
Za ku ji yadda aka saba dokar kasa a nadin shugabannin tsaro. Kungiya ta ce ya kamata a aika sunayen Hafsun soji zuwa gaban Majalisa tukuna kafin su fara aiki.
Dazu Shugaban kasa Buhari ya hadu da Hafsun Sojojin da ya nada a fadar Aso Villa. Wannan ne karon farko da Muhammadu Buhari ya hadu da sababbin hafsun tsaro.
A kwanakin baya Legit.ng ta rawaito shugaban kasa, Muhammadu Buhari, na cewa ko kadan ba ya jin dadin yadda 'yan ta'adda ke salwantar da rayukan jama'a a sassan
Za ku ji yadda Muhammadu Buhari ya fatattaki da Hafsun Sojoji bayan surutun mutane ya yi yawa. Rikicin Makiyaya, garkuwa da mutane su ka jawo wannan canji.
Gwamnan Borno, Babagana Zulum, ya yi maraba da nadin sabbin hafsoshin tsaro, yayin da yake mika godiya ga tsofaffin hafsoshin, musamman babban hafsan sojojin ka
Akwai jan aiki gaban tsofaffin Hafsun Sojoji, kiran a bincike su ya taso bayan an cire su. ‘Yan Najeriya sun ce shugabannin tsaron suna da laifin da za su amsa
Dakarun sojojin Najeriya sun yi nasarar halaka 'yan kungiyar Boko Haram guda takwas a wata arangama da suka yi a baya bayan nan a jihohin Borno da Yobe, The Pun
A jiya ne shugaba Muhammadu Buhari ya nada sababbin Hafsun Sojoji a Najeriya. Wannan zai iya sa ayi wa wasu manyan Jami’ai ritaya tare da tsofaffi hafsun sojin.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari