Sheikh Ahmed Gumi
Fitaccen malamin addinin Islama, Sheikh Gumi ya bayyana halin da 'yan bindiga ke ciki, in da ya ce tuni sun gaji kuma suna neman zaman lafiya a halin da ake.
Sheikh Ahmad Gumi, shahararren malamin Musulunci, ya shawarci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da tubabbun yan bindiga wajen yakar wadanda suka ki mika wuya.
Lai Mohammed ya wanke Sheikh Humi a idon duniya kan cewa shi ba dan ta'adda bane. Ya bayyana cewa, a daina hada Gumi da ta'addanci irin na Nnamdi Kanu na IPOB.
Sheikh Gumi ya gana da daliban kwalejin Afaka ta jihar Kaduna a masallacin Sultan Bello dake jihar ta Kaduna. Ya bayyana yadda ya taimaka aka ceto daliban.
Shahararren malamin nan mai wa’azin addinin Islama, Sheikh Ahmad Gumi ya bayyana cewa zai je fadar Aso Rock ya kwankwasa idan ‘yan fashi suka sace masa dansa.
Iyayen daliban da aka sace na kwalejin dake Afaka a Kaduna sun ba Sheikh Gumi hakuri kan zarginsa da wata daga cikinsu ta yi hada su da wanda ya karbi fansa.
Ahmad Gumi, fitaccen Malamin addinin Islama, ya musanta sanin komai a kan N800,000 da aka biya domin a sako daliban makarantar Afaka da aka sace a jihar Kaduna.
Tsohon mai neman takarar shugaban ƙasa, Adamu Garba ya ce malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Gumi ya fito fili ya fayyace wa ƴan ƙasa idan yana tare da Nig
Tsohon daraktan hukumar DSS, Mike Ejiofor, ya bayyana dalilin da yasa har yanzun hukumar DSS bata binciki shahararren malamin addinin musulunci, Ahmad Gumi, ba.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari