Sheikh Ahmed Gumi
Akwai alamun firgici da dimaucewa a tattare da mutanen, wadanda yunwa ta bayyana kuru-kuru a jikinsu. Kwamishinan aiyuka na musamman a jihar Zamfara, Alhaji Moh
A jiya ne mu ka ji cewa an dakatar da karatu a Masallacin Abuja saboda Coronavirus. Coronavirus ta sa Sheikh Isa Ali Pantami ya dakatar da darasi a masallacin.
Shahararren malamin nan na addinin Musulunci, Abubakar Mahmud Gumi, ya yi martani ga tsige tsohon sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II, ya nemi a shafe tsarin.
Fitaccen mamalin addinin ya bayyana cewa tsarin mulkin sarauta ya ci karo da koyarwar addinin Islama tare da fadin cewa "addinin Islam bai yarda a yi wa wani mutum 'gurfane' ba sai Allah shi kadai". "Addinin Musulunci bai yarda da
Shehin Malamin Musulunci, Dr. Sani Rijiyar Lemu ya yi kira ga jama’a su rika addinin Musulunci, ya ce yi wa nata da yara Tarbiyyar Musulunci zai yi maganin shaye-shaye.
Babban Malamin addini, Ahmad Gumi ya bayyana wanda Najeriya ta ke bukata a 2023. Ya ce sabon jini ake bukata yanzu, don haka ya kamata tsofaffin ‘Yan siyasa su tafi su ba yara wuri.
Shahararren malamin nan na Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, yace mizanin da Najeriya ta raka a shekara 59 yana da matukar birgewa sannan cewa nasarar da aka samu ba laifi.
Za ku ji abin da Pantami ya fada bayan zamansa Ministan sadarwar. Pantami ya ce idan mutum ya samu mukami bai bukatar barka domin mutanen da zai jagoranta ko shugabanta ko wakilta ya dace a taya murna.
A wani tafsiri da Marigayi Sheikh Dr. Abubakar Mahmud Gumi (Allah ya gafarta masa) da jimawa an jiyo muryar Malamin yana magana akan hukuncin wanda ya ce an yiwa annabi sihiri. Shahararren Malamin ya ce, "Kowanne littafi dake...
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari