Sheikh Ahmed Gumi
Kungiyar MURIC ta yabi Gwamnatin Jihar Kano na dakatar da Abduljabar Nasir-Kabara. MURIC ta bukaci a bude makarantar Shehin idan ya amince zai daina barambarama
Gamayyar Kungiyoyin Arewa sun bayyana goyon bayan su ga shawarin Sheikh Abubakar Gumi na cewa gwamnati ta samar wuraren kiwo ga Fulani makiyaya son rage rikici.
Bayan ganawar ta su, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfani da kasafin da ake ware wa fannin tsaro wajen biyan bukatun yan ta'addan, yana mai ikirarin cewa
Gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufai ya ce rashin hadin kai tsakanin gwamnonin yankin Arewa na da daga cikin abin da ya sa aka kasa shawo kan matsalar tsaro.
Wani shahararren malami a arewacin Najeriya ya bayyana cewa dukkan masu fafutukar raba Najeriya daya suke da 'yan Boko Haram. 'Yan Najeriya na son junansu.
Babban malami mazaunin jihar kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta yi amfanin da kasafin kudin da ta ware domin yaki da ta'addancin.
A hiya Ahmed Mahmoud Gumi ya ziyarci sansanin ‘Yan bindiga. Bajimin malamin addinin musulunci ya yi magana bayan ya ga abubuwa da idanunsa a dajin Zamfara.
Shugaban 'yan ta'adda a wani yankin Zamfara cikin wata ganawa da yayi da Sheikh Abubakar Gumi, ya bayyana cewa zai iya gayyatar 'yan ta'adda daga wata kasa.
Shahararren malamin Musulunci, Sheikh Ahmad Gumi, ya jadadda tabbacin cewar kwanan nan rashin zaman lafiya da rikicin da ke arewa da Najeriya zai zama tarihi.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari