Sheikh Ahmed Gumi
Kungiyar Kiristocin Najeriya (CAN) a ranar Talata, 26 ga watan Oktoba, ta kalubalanci gwamnatin tarayya da ta yi gaggawan kama shahararren malamin nan, Gumi.
Sheikh Ahmad Gumi ya bukaci malaman kudancin kasar nan da su tashi tsaye wurin tattaunawa da masu tada kayar baya tare da assasa rashin tsaro a yankunansu.
Fitaccen malamin addinin musulunci, Shiekh Ahmad Gumi, ya ce masu ikirarin yin jihadi daga kasashen waje na iya shigowa Nigeria idan aka ayyana 'yan bindiga a m
An gabatar da Jana'izar Hajiya Aminatu Bintu Muhammad Bello matar marigayi Sheikh Abubakar Mahmud Gummi. An yi jana'izar ne bayan Sallar La'asar a gidan Sheikh
Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun! Allah ya yi wa matar Marigayi Sheikh Abubakar Gumi, Hajiya Aminatu Bintu ta rasuwa a safiyar yau Asabar, 16 ga watan Oktoba.
Dr. Samuel Chukwuemeka Kanu-Uche, Babban faston cocin Methodist Church Najeriya, ya goyi bayan yafe wa tubabbun ‘yan bindiga da ‘yan Boko Haram don samar da zam
Shahrarren Malaman addini, Sheikh Ahmad Gumi, ya bayyana cewa dillalan muggan kwayoyi da masu fataucin makamai ne suka mayar da Fulani Makiyaya yan bindiga.
Sheikh Gumi, malamin addinin islama da ke da'awar tattaunawa da 'yan bindiga ya bayyana wasu hanyoyi da ya kamata 'yan Najeriya su bi domin zama da 'yan bindiga
Fitaccen malamin addinin Islama mazaunin jihar Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi, ya ce jini mai matukar yawa ne ke kwaranya a Najeriya kuma an kasa tsayar da shi.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari